Labarai
Ka gaggauta janye dokar hana layuka miliyan 72 kiran waya cikin awanni 48”

Daga Muhammad Muhammad zahraddin
-Kungiyar SERAP ta fadawa Buhari
Kungiyar dake kula da hakin bil’adama ta SERAP ta bukaci shugaba Muhammadu Buhari daya janye dokar hana layuka kiram waya wa’yanda basu yi rigista da katin dan kasa ba.
A makon daya gabata ne gwamnatin tarayya ta bukaci kamfanoni dasu dakatar da kiran waya a duk wani layin da ba’yi mai rigista da katin kasa ba, wanda hakan yasa aka dakatar da layuka miliyan 72.
Yan kasuwa da dama suka bayyana cewa sunyi asarar miliyoyi, kuma yanzu abin ya kaiga kungiyar kare hakkin bil’adama ta bukaci Buhari ya gaggauta janye wannan dokar.
-
Labarai6 days ago
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Yi Wa Masu Digirin Ƙasashen Waje Jarrabawa
-
Labarai2 days ago
Jami’an Tsaro A Pakistan Sun Kama ’Yan Najeriya 20 Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi
-
Labarai1 day ago
Hare-haren Ta’addanci Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 835 A Najeriya Cikin Wata Guda – Rahoto
