Connect with us

News

Ukraine ta ce ta lalata wani babban jirgin ruwa Rasha kuma ta ce ‘ya fara nutsewa’

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

 

Dazu-dazu BBC ta sami rahoto cewa dakarun Ukraine sun harba wasu makamai kan wani babban jirgin ruwan yaki na Rasha mai suna Moskva.

Advertisement

To ma’aikatar tsaron Ukraine ta kara fitar da wani bayani, tana cewa jirgin ya fara nutsewa bayan da makaman Ukraine masu linzami samfurin Neptune suka lalata shi.

Sai dai Rasha ta musanta cewa Ukraine ce ta harbi jirgin ruwan, tana cewa gobara ce ta kama a sanadin wani hadari da ya auku a cikin jirgin.

Advertisement

Ta kuma ce tuni aka kashe gobarar kuma jirgin ruwan na kan hanyarsa ta komawa wata tashar jiragen ruwa a Rasha.

Ga wasu hotunan jirgin na Mosva, wanda ke cikin manyan jiragen yakin kasar da ta ke afahari da shi.

Advertisement
August 2014: Russia's President Vladimir Putin and Egyptian President Abdul Fattah al-Sisi on board in the Russian port Sochi
Image caption: A watan Agustan 2014 Shugaba Putin ya karbi bakuncin Shugaba Abdul Fattah al-Sisi a bisa jirgin ruwan na Moskva
April 2021: Moskva tests supersonic anti-ship cruise missiles in the Black Sea. The ship is equipped with 16 Vulkan missile launchers.
Image caption: A wannan hoton ana iya ganin jirgin ruwan na Moskva yana gwajin wasu makamai masu linzami a watan Afrilun 2021
7 April: This satellite image shows the Moskva at port in Sevastopol, Crimea
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending