Connect with us

News

An buɗe wa Firaministan Pakistan ƙofar Ka’aba a Makkah

Published

on

Daga Hamza Yusuf Abdulmumin

Advertisements
Advertisements

An buɗe wa sabon Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif kofar Ka’aba a lokacin da yake gudanar da Umrah a Makkah a yau Asabar.

Shafin Haramain Sharifain ya wallafa hotunan Firaministan a Twitter lokacin da yake Ibadah

Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending