Connect with us

News

Farashin kayan masarufi zai tashi sosai a Najeriya Inji Bankin Duniya

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan

 

 

 

Bankin Duniya yayi hasashen cewa, farashin kayan abinci zai tashi sosai a Najeriya.

Bankin yace za’a samu hakanne a sauran kasashen Duniya ciki hadda Najeriya.

Advertisement

Yace kuma yakin da ake tsakanin kasashen Ukraine da Rasha ne zai haddasa hakan.

Yace har zuwa nan da shekarar 2024 ne za’a samu wannan tashin farashin kayan.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending