News
Tsoron Atiku yasa APC na son barin ‘yan Arewa tsayawa takarar shugaban kasa
Daga yasir sani Abdullah
Yayin da ake saura makwanni 2 a yi zaben fidda gwani na dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, har yanzu jam’iyyar ta ki bayyana matsayinta kan tsarin karba-karba.
Binciken da Punch tayi ya nuna cewa, APC na tsoron Atiku zai iya lashe tikitin takarar shugaban kasa na PDP dan hakane ma take son itama ta baiwa kowa damar tsayawa takarar.
Advertisements
