Business
Dangote ya samu N177b daga siminti a shekarar 2021
Aliko Dangote, shugaban rukunin Dangote, ya samu zunzurutun kudi har Naira biliyan 177 daga hannun jarin sa na Dangote Cement Plc a shekarar 2021.
Advertisements
