Entertainment
Ango da Amarya sun kulla yarjejeniyar cin pizza da kwaya daya tak a wata a Indiya 💞
Daga khadija Abdullah muhmd
Wani bidiyo na wasu sabbin ma’aurata ya karade sabbin kafafen sada zumunta – inda aka kalle shi fiye da sau miliyan 45.
Amaryar mai suna Shanti Prased wadda aka ke kiranta da “kwadayin pizza”. Ta ce angonta Mintu Rai ya yi wa abokansa korafi cikin raha kan fargabarda yake da ita ta kada a rika yin pizza koyaushe a gidansa.
Budurwa Ta Sace Motar Saurayinta A Kano
Ma’auratan sun sanya hannu kan wasu jerin jarjeniyoyi da kowannensu zai iya yi da wanda ba zai iya iya ba.
“Mun riga mun ci pizza sau biyu tun bayan daura aurenmu kuma makonni biyu kenan,” in ji amarya Shanti.
Advertisements
