News2 years ago
Ƴan bindiga sun kashe Mataimakin Shugaban Jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Ƴan bindiga sun kashe mataimakin Shugaban Jami’ar Usmanu Dan fodio Farfesa Yusuf Saidu. A litinin ɗin yau makarantar ta fitar da sanarwa...