News2 years ago
Shugaba Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Ɓude Iyakokin Nijeriya Domin Shigo Da Wasu Kayayyakin Abinci.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Shugaba Tinubu ta sanar da bayar da umarnin ɓude iyakokin Nijeriya na kan tudu da ruwa domin shigo da wasu kayayyakin...