DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Mista Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin muƙaddashin Akanta Janar na Tarayya (AGF). Wannan sanarwa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ba da umarnin tsare dakataccen Akanta-Janar na...