News4 years ago
An bukaci kwastam su biya N390m kan wadanda jami’anta suka kashe
Daga muhammad muhammad zahraddin Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci hukumar kwastan ta kasar da ta biya diyyar mutanen da jami’anta suka kashe da wadanda suka raunata...