News4 years ago
‘Yan fashi sun kashe mutum 12 da sace dagaci a Bakori, an kuma kashe mutum 44 a Neja
Daga yasir sani abdullahi Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan fashin daji ne sun afka wa yankin Ƙaramar Hukumar Bakori da ke Jihar Katsina...