DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar ’yan bindiga sun sace wasu ma’aikatan kamfanin gine-gine su hudu a garin Tashar Yari da ke Karamar Hukumar Makarfi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya bayyana cewa aikin gina titin Abuja zuwa Kaduna zuwa...