Hukumar Kula da Harkokin Shari’a ta Kasa (NJC) ta dakatar da wasu alkalai uku daga bakin aiki na tsawon shekara daya ba tare da biyansu albashi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar kula da harkokin shari’a ta Najeriya (NJC) ta dakatar da Mai Shari’a G.C Aguma na babbar kotun jihar Ribas da Mai...