News2 years ago
Ma’aikatar Lafiya Ta Jihar Kano Ta Kafa Kwamitin Da’a Da Ladabtarwa Kan Lafiya
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A kokarinta na cika wani bangare na ayyukanta na tabbatar da isasshiyar kariya ga lafiyar al’ummar jihar, Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano...