DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni sun ambato jaridar The Times ta Ingila, tana cewa ƙungiyar Manchester City ta gabatar da ƙara kan zargin taka doka da...
DAGA UMMAR IBRAHIM HOTORO Manchester city tayi nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta westham da 3-1 a babban filin wasanta na Al-Ittihad ta hannun dan wasa...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Babban jami’in hukumar Premier League, Richard Masters ya ce an tsayar da ranar saurarar tuhumar Manchester City kan zargin karya dokar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Manchester City ta dauki Kofin FA bayan ta doke Mancheter United da ci 2-1 a wasan da suka yi ranar Asabar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta tsallaka zuwa wasan karshe na Gasar Zakarun Turai bayan da ta yi wa Real Madrid dukan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mahukuntan Premier League sun zargi Manchester City da karya dokar kashe kudi fiye da abin da ta samu, wato...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana tuhumar wasu ‘yan kasar Uganda da laifin kisan kai bayan da aka kashe wani mutum a birnin Kampala...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayern Munich ta kammala kulla yarjejeniyar daukar aron mai tsaron bayan Manchester City, Joao Cancelo. An kammala yarjejeniyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jaridar Sport ta ruwaito cewa dan wasan gaban Barcelona da Netherlands Memphis Depay na son komawa Manchester United, shekaru...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD A ranar Juma’ar da ta gabata ce Crystal Palace da Arsenal suka bude taro da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Newcastle United na tattaunawa da Chelsea kan daukar aron Timo Werner, dan wasan gaba mai shekara 26, wanda tsohuwar...