Connect with us

Sports

Manchester City Ta Doke United A Wasan Karshe Na Kofin FA

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Manchester City ta dauki Kofin FA bayan ta doke Mancheter United da ci 2-1 a wasan da suka yi ranar Asabar.

Ilkay Gundogan ne ya zura dukkan kwallayen biyu, lamarin da ya sa Manchester City ta lashe kofi na biyu a kakar wasan bana ya zuwa yanzu.

Advertisement

An Bukaci Jama’a Su Koma Hawan Keke Tunda An Cire Tallafin Mai

Tuni dai City ta dauki Kofin Gasar Firimiya, don haka yanzu abin da ya rage mata shi ne Kofin Zakarun Turai inda za ta fafata da Inter Milan a makon gobe a Istanbul don nemansa.

Idan ta lashe shi za ta bi sahun United, wadda a shekarar 1999 ta lashe kofuna uku.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending