News4 years ago
Ni takarar shugaban ƙasa zan tsaya, ba zan yarda da toshiyar bakin mataimakin shugaban ƙasa ba — Wike
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, mai neman takarar shugaban kasa, ya ce ba zai yarda da a bashi toshiyar bakin takarar mataimakin...