News4 years ago
Saudiyya ta ɗage haramcin hana ƴan Najeriya shiga ƙasarta
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Gwamnatin Saudiyya ta ɗage haramcin hanawa ƴan Najeriya shiga ƙasarta saboda annobar korona. Matakin ya shafi ƙasashen Afghanistan da Afirka Ta Kudu...