Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yansanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci su bi...
Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
Wani sabon rahoto da kamfanin tsaro da leƙen asiri, Beacon Security and Intelligence Limited, ya fitar ya bayyana cewa mutane 1,111 ne suka rasa rayukansu, yayin...
DAGA AMINA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta shawarci ‘yan kasar da ke shirin tafiya zuwa kasar Australia da su sani cewa akwai biranen kasar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Al’ummomin Karamar Hukuma Giwa a Jihar Kaduna sun gudanar da zanga-zanga a Fadar Sarkin Zazzau kan matsalar ke addabar yankinsu. Matasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, a ranar Talata ya gana da hafsoshin tsaro da sauran shugabannin hukumomin tsaro a fadar gwamnati da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Tsaro Mohammed Badaru, ya bayyana cewa a shirye Nijeriya take ta ƙarfafa ƙawance da Ƙungiyar Ƙasashen Turai (EU) a fannin tsaro....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani a ranar Litini ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta dauki matasa 7,000 a horas da su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun sace wasu mata biyu a wani kantin magani ranar Talata a Fatakwal, Jihar Ribas. Majiyarmu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 1,525 aka kashe a Najeriya a sakamakon rikice-rikicen siyasa a manyan zabuka biyar da aka gudanar a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Sanata Kashim Shettima, ya ce idan aka zabe su a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wan jirgin sama dauke da fasinjoji ya bace bat a sararin samaniya kasar Costa Rica. Jirgin wanda ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce tana haɗa kai da jami’an tsaro domin tabbatar da ingantaccen tsaro a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Tsaron Farin Kaya (NSCDC) ta ce jami’anta sun kwace motoci 300 da ake amfani...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara Kan Sha’anin Tsaro (NSA), Manjo Janar...