News4 years ago
Yadda jirgin yaƙi ya yi wa ɗan fashi Alhaji Shanono da yaransa 17 ruwan wuta a Kaduna
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar Sojan Sama ta Najeriya ta ce ta kashe wani ƙasurgumi kuma jagoran ‘yan fashin daji da ke ayyukansa a Jihar Kaduna...