Kananan yara uku sun rasu yayin da wasu da shidan ke kwance a asibiti sakamakon sake bullar cutar nan ta mashako a garin Zariya da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani mutum da ake zargin mai sace kayan na’urar rarraba hasken lantarki (taransufoma) ne ya mutu lokacin da ya shiga cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mummunar hatsarin mota da ya auku a garin Marabar Gwanda da ke dab da shiga Zariya a hanyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun halaka wani dan sa kai mai suna Kabiru Ibrahim mai shekaru 45 a lokacin da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Maharan da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Mataimakin Daraktan Cibiyar Bincike kan Ayyukan Gona (IAR) ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hasashe ya nuna cewa, al’ummar garin Zariya da ke Jihar Kaduna sun fi kowa jin radadin yajin aikin Kungiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Minista a Ma’aikatar Ayyuka da Gidaje, Umar Ibrahim EL-Yakub, ya bukaci kamfanin da ke aikin sake...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN) ta mabiya Shi’a ta yi zargin cewa jami’an tsaro sun kashe mata...