Sports
Daga kabiru basiru fulatan
RA’AYI RIGA!
A ranar Lahadi 9 ga wannan wata na Janairu ne za a bude gasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afirka, wanda Kamaru za ta karbi bakunci.
Kasashe 24 daga fadin nahiyar ne za su fafata a gasar domin fitar da zakara.
Shin wace kasa kuke ganin za ta lashe gasar, kuma wadanne ‘yan wasa ku ke ganin za su haska?