Interview
ina samun sama da naira 150000 a wata da sana,ar dako a kasuwar singa
Daga muhammad muhammad zahradini
wani mai sana,ar dako a kasuwa yace yana samun sama da naira 150000 a wata, yabaiyana hakan ne ayayin da yake tautaunawarsa da wakilin mu muhammad muhammad zahraddini a kasuwar singa.
yace dalilin da yasa yarike sana,ar sa da muhinmance domin na tsira da mutunce na a cikin al,umma kuma cikin ikon allah asirina yarufu da wannan sana,ar ta doka a kasuwa kuma a yanzu ina da aure da iyale.
a yanzu haka ina samun sama da naira 5000 a kowace rana sakamakon yanda kasuwa ta sauya amma idan kasuwa tayi kyau na kansamu samada naira 8000 a kowace rana .
daga karshe yakamata matasa dasu daina raina sana,ar kokuma jin kunya yayin gudanar da sana,a kuma sha arziki na allah ne