News
YANZU-YANZU: Kwankwaso ya kafa sabuwar kungiya mai suna TNM
YANZU-YANZU: Kwankwaso ya kafa sabuwar kungiya mai suna TNM
A yanzu haka ana kaddamar da sabuwar kungiyar ta siyasa ‘The National Movement (TNM) a hukumance a Abuja.
TNM wadda tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ne ya gabatar da ita a hukumance ana gabatar da ita ga al’umma a wani taron da ake gudanarwa yanzu haka a babban birnin kasar nan.