Connect with us

News

Jihar Borno tafi kowacce jiha sa’a, sakamakon samun ZULUM a matsayin Gwamna – Inji OSINBAJO.

Published

on

Daga maryam bashir musa

 

Advertisement

 

Mataimakin shugaban kasar ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi a wajen wani taro da aka shiryswa yara marayu da aka kashe iyayensu a rikicin Boko-haram.

Advertisement

 

Ya ce babu wata jiha kaf a Nigeria da ta yi sa’a kamar jihar Borno sakamakon samun Zulum a matsayin gwamnanta.

Advertisement

 

Mataimakin shugaban kasar ya kuma shawarci sauran jihohin NIGERIA da su yi koyi da Zulum wajen aiwatar da ayyuka da za su kawo ci gaban jihohinsu

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending