News
JiharJihar Borno tafi kowacce jiha sa’a, sakamakon samun ZULUM a matsayin Gwamna – Inji OSINBAJO.
Daga maryam bashir musa
Mataimakin shugaban kasar ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi a wajen wani taro da aka shiryswa yara marayu da aka kashe iyayensu a rikicin Boko-haram.
Ya ce babu wata jiha kaf a Nigeria da ta yi sa’a kamar jihar Borno sakamakon samun Zulum a matsayin gwamnanta.
Mataimakin shugaban kasar ya kuma shawarci sauran jihohin NIGERIA da su yi koyi da Zulum wajen aiwatar da ayyuka da za su kawo ci gaban jihohinsu
Advertisements
