Connect with us

News

Sanata Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar PDP

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan

 

 

 

Rahotannin da suka riski jaridar indaranka a yanzu suna tabbatar da cewa, tsohon sanatan Kano ta Tsakiya, jagoran Kwankwasiyya ya fice daga jam’iyyar PDP.

Sanarwar da ta fito daga bakin sakataren jam’iyyar na jihar Kano, Dr. Hamisu Sadi, ta yi maraba da tsohon Sanatan zuwa sabuwar jam’iyyar NNPP.

Advertisement

Tuni dai dubban magoya baya suka fara nuna goyon bayansu ga Madugun nasu, suna kiran cewa, wasa farin girki.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending