Connect with us

Labarai

Mazauna Kano Sun Bayyana Farin Cikinsu Bayan Saukar Ruwan Sama na Farko a Damunar Bana

Published

on

Advertisements
WhatsApp Image 2026 11 04 at 12.03.38 AM

 

 

 

A yau Laraba 13 ga watan Afrilu na shekarar 2022 wanda ya yi daidai da 12 ga watan Ramadan a ka samu saukar ruwan sama na farko a damunar Bana a jihar Kano dake Arewacin Najeriya.

An shafe kwanaki dai ana shan zafin rana da karanci ruwan fanfo da na wutar Lantarki.

Wasu mazauna Kano dai sun wallafa bayanai na nuna jin dadinsu da saukar ruwan a shafukan sadarwa na zamani.

Advertisement

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending