News
‘Bam ya tashi’ a Unguwar Sabon Gari a Kano
Daga khadija Abdullah muhmd
Rahotanni daga jihar Kano a arewa maso yammacin Najeriya na cewa bam ya tashi a Aba Road da ke Unguwar Sabon Gari a birnin Kanon.
Advertisements
Advertisements
Shugaban Kasuwar Sabon Gari Nafi’u Nuhu Indabo ya tabbatar wa da BBC lamarin, inda ya ce lamarin ya rutsa da mutane da dama ciki har da yara ƴan makaranta.
Advertisements
Jirgin Kasan Abuja-Kaduna Zai Dawo Aiki Ranar Litinin
Advertisements
Advertisements
Za mu ci gaba da kawo muku ƙarin bayani kan labarin, sai ku dinga sabunta wannan shafi.
Advertisements
