News
DA ƊUMI-ƊUMI: An kwantar da Osinbajo a asibiti
Daga kabiru basiru fulatan
An kwantar da Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo a asibiti sakamakon ciwon da ya ji a ƙafar sa lokacin ya na buga wasa.
Yariman Saudiyya ya nemi haɗin kan kasar Iran
Osinbajo ya bayyana haka ne a shafinsa na facebook, inda ya ce ya ji ciwo ne yayin wasan squash.
“An kwantar da ni a asibiti a yau domin yi min aiki a ƙafa sakamakon ciwon da kafa ta ke yi inda da alamar dai a wajen wasan squash na ji,”
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
