Connect with us

Business

Naira ta karu da kashi 0.52 bisa dari

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

 

 

A ranar Talatar da ta gabata ne dai Naira ta kara daraja idan aka kwatanta da dala a tagar masu zuba jari da masu fitar da kayayyaki, inda aka yi musanya akan N428.75.

Advertisement

Adadin ya nuna karin kashi 0.52 bisa dari idan aka kwatanta da N431 da aka yi musayar dala a ranar Litinin.

Ya Guje Wa Matarsa Bayan Ta Haifi Tagwaye Sau 5 A Jere

Farashin budaddiyar farashin ya rufe kan N429.58 zuwa dala a ranar Talata.

 

Canjin canjin N444.00 zuwa dala shine mafi girman farashin da aka samu a cinikin yau kafin ya daidaita akan N428.75.

Ana siyar da Naira a kan N417 kan dala a kasuwar ranar.

Advertisement

An sayar da jimillar miliyan 113.64 a musayar kudaden waje a kasuwar masu zuba jari da masu fitar da kayayyaki a ranar Talata.

 

 

NAN

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending