Connect with us

News

Ambaliya ta hallaka mutum 1,033 a Pakistan

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI

 

 

Advertisement

Adadin wadanda suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa a Pakistan na ci gaba karuwa inda aka tabbatar da mutuwar mutum 1,033.

Hukumar agaji ta kasar ta ce karin mutum 119 ne suka rasu cikin awa 24.

Advertisement

Gurɓacewar muhalli ta yi sanadin rayukan yara 22,500 a Legas – LASEPA

A yanzu haka hukumomin Pakistan sun mika kokon bara ga kasashen domin tallafawa al’umma.

Advertisement

Rahotanni sun ce Firai ministan Pakistan, Shehbaz Sharif ya sanar da bada tallafin dala miliyan 45 ga iyalan da bala’in ya shafa.

Mr Sharif ya ce mutane miliyan 33 ne ambaliyar ta shafa watau kashi 15 cikin 100 na yawan al’ummar.

Advertisement

BBC NEWS

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending