Connect with us

Business

Faransa na neman ƙarin kashi 50 cikin 100 na iskar gas daga Algeria

Published

on

DAGA  KABIRU BASIRU FULATAN

 

 

 

 

 

Advertisement

 

Ma’aikatar makamashi ta Faransa ta tabbatar da rahotannin da ke cewa ana tattaunawa tsakanin babban kamfanin iskar gas na Giant Engie da Sonatrach na Algeria a kan yiwuwar ƙara aika iskar gas zuwa Faransa.

 

Rahotanni ranar Lahadi sun nuna ana tattauna yiwuwar samun ƙarin iskar gas ta kashi 50 cikin 100.

Ɗan Afirka ta Kudu ya yi gudun kilomita 90 sabo da soyayya

Wannan na zuwa ne bayan ziyarar da Shugaba Emmanuel Macron ya kai Algiers, babban birnin Algeria.

Advertisement

 

Algeriya ce babbar mai samar wa da Turai iskar gas bayan Rasha da Norway.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending