News
Yanzu yanzu Wani ginin bene ya ruguje a Kasuwar sayar da wayoyi ta Beruit dake Kano
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Ginin bennen Mai Hawa biyu ya fado inda ya danne mutane da Dama daba’a kididige adadinsu.
Zuwa yanzu dai jami’an hukumar kashe gobara da ‘yansanda dana bayar da agajin gaugawa suka ta gudanar da aikinsu.
Advertisements
