Connect with us

News

Gobara ta tashi kusa da ginin da ya rufta a Legas

Published

on

DAGA  KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

 

 

An samu tashin hankali a ranar Lahadin  sakamakon wata gobara da ta tashi a wani gida mai suna Liberty Apartments da ke kusa da wurin da ginin bene mai hawa bakwai ya ruguje a unguwar Oniru da ke Legas.

Advertisement

An Fara Jigilar Fasinjoji A Jirgin Kasa A Garin Bauchi

Wakilan mu sun lura da yadda hayaki ya turnuke a gidan da ke kan titin Ihuntayi daura da titin fadar.

 

Tuni dai jami’an hukumar kashe gobara suka shawo kan gobarar.

 

 

Advertisement

 

 

Punch

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending