Connect with us

News

Ukraine ta yi ikirarin ƙwace ƙarin wurare daga dakarun Rasha

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Rundunar sojin Ukraine ta ce dakarunta sun ƙwace sama da murabba’in kilomita 3,000 a harin ramuwar gayya da suke kaiwa a gabashin Ukraine ɗin ga dakarun Rasha.

Advertisement

Idan hakan ta tabbata, lallai hakan na nufin dakarun na Kyiv su ninka wuraren da suka ƙwace sau uku a cikin kwana biyu kacal.

Hukumar Hadeja-Jama’are ta ƙaryata rahotannin ɓallewar dam ɗin Tiga

Advertisement

Ko ranar Alhamis da dare sai da Shugaba Zelensky na ƙasar ya ce an ƙwace murabba’in kilomita 1,000.

BBC dai daga ɓangarenta ba ta tabbatar da ikirarin gwamnatin Ukraine ba domin ba a bai wa ƴan jarida damar zuwa fagen daga ba.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending