Connect with us

News

Mutum 13 sun mutu a hadarin mota a Enugu

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Hadarin ya auku ne a ranar  Lahadi a kan hanyar Enugu zuwa Fatakwal kusa da asibitin koyarwa na Jami’ar Najeriya Nsukka a Itulu-Ozalla.

Advertisement

Gidan talabijin na Channels ya ruwaito cewa motar bas ce mai daukar mutum 14 da ta fito daga Imo zuwa Adamawa ne ta yi taho mu gama da wata tirela, inda nan take suka kama da wuta.

Masu motocin bos na haya sun fara yajin aiki a Legas

Advertisement

A lokacin da yake tabbatar da faruwar lamarin, kwamandan hukumar kiyaye hadura ta kasa reshen Enugu, Mista Joseph Toby, ya nuna takaicinsa, inda ya ce har ya zuwa yanzu ba a gama tantance wadanda lamarin ya rutsa da su ba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending