Connect with us

News

Kasar Italiya ta haramta amfani da manhajar GPT

Published

on

An haramta amfani da ƙirƙirarriyar basira da ke kwaikwayon halayyar ɗan adam ta ChatGPT.

 

Advertisement

Hukumar da ke lura da lamuran bayanai na intanet ta ce manhajar na da barazana.

Ƙasa ta rufto akan wasu  masu haƙar ma’adanai a Sudan

Masu ƙirƙira na Amurka ne suka samar da ita a matsayin mafari kuma tuni Microsoft suka zuba hannun jari ciki.

Advertisement

 

Hukumomin sun ce sun dakatar da amfani da manhajar ne ba tare da bata wani lokaci ba, kuma za ta yi bincike a kai cikin gaggawa.

Advertisement

 

Manahajar tana amsa tambayoyin da ɗan adam ke da su a ransa, kuma tana kwaikwayon yadda mutum yake rubutu da wasu abubuwan na daban.

Advertisement

 

Microsof an kashe bilioyin dala kan wannan manhaja da ake bincike kanta inda   fara aiki da ita a watan jiya.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending