News
NAFDAC Ta Bukaci Jama’a Su Dena Yin Amfani Da Maganin Karin Kuzari Na Prime Prime Zen Black
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Advertisements
Advertisements
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC Ta ja kunnen jama’a game da yin amfani da wani maganin karin kuzari mai suna Prime Zen Black dake yawo a kasuwanni.
Advertisements
Hukumar ta yi jan hankalin ne ta cikin wata sanarwa mai dauke dasa hannun shugabar hukumar Mojisola Adeyeye wadda aka rabawa manema labarai a Abuja.
Advertisements
Advertisements
Ta ce ana yin maganin ne a kasar Amurika kuma akwai sinadarai masu cutarwa a cikinsa.
Advertisements
