News
Rundunar Yan Sanda Sun Fara Farauta Masu Yunkuri Hana Rantsar Da Tinubu
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Advertisements
Advertisements
Hukumomin tsaro a Najeriya sun kaddamar fa farautar ’yan siyasar da ake zargi da yunkurin kawo cikas ga rantsar da shugaban kasa mai jiran gado, Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu.
Advertisements
Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ne ya sanar da haka a safiyar Litinin.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
