Connect with us

News

Sarkin Kano Alhaji Dr Ado Bayero Ya Cika Shekara 10 Da Rasuwa

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

A rana irin ta yau 6 ga watan Yuni na shekarar 2014 Allah ya yiwa sarkin na 13 a daular Fulani rasuwa yana da shekara 84.

Advertisement

An haifeshi ranar 25 ga watan Yuli shekara ta 1930 ya rasu 6 ga watan Yuni a shekara ta 2014.

Ƴan Sanda Sun Kama Ɗan Majalisa Kan Alaƙa Da Ƴan Bindiga A Zamfara

Sarkin Kano ne tun daga shekara ta 1963 har zuwa rasuwarsa a shekara ta 2014.

Advertisement

Bayero ya kasance kafin ya zama sarkin kano shahararren ɗan kasuwa, kuma yayi aikin banki, sannan tsohon ɗan sanda ne kuma yayi aiki a matsayin jakadan Najeriya a ƙasar Senigal.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending