Connect with us

News

An Yi Wa Shafin Yanar Gizon GT Bank Kutse

Published

on

An Yi Wa Shafin Yanar Gizon GT Bank Kutse

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

An yi kutse a shafin yanar gizon GTBank, wanda yana cikin manyan bankuna a Najeriya.

Advertisement

Lamarin dai ya faru a daren Laraba, wanda ya sa ba a iya shiga shafin kamar yadda wasu kwastomomi suka koka a shafukan sada zumunta.

Kotu A Faransa Ta Kwace Jiragen Fadar Shugaban Najeriya Guda 3

Duk Ƙoƙarin shiga www.gtbbank.com ya dawo da saƙon kuskure tun daga 10:30 na daren ranar Laraba.

Advertisement

Wani ƙwararre kan harkar tsaro ta intanet da ke da ƙwarewa a harkar bankuna a Nijeriya ya ce mai yiyuwa ne an yi kutse kan bayanan shiga bankin,shi yasa hakan ya faru.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa bankin ya tabbatar faruwar lamarin a hukumance.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending