News
Seaman Abbas Ya Shaki Iskar ‘Yanci Bayan Shafe Shekaru Shida A Tsare
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI
An saki Sojan da a daure shi na tsawon shekaru 6 mai suna Seaman, Abbas Haruna wanda matarsa ta kai kara Ofishin Barekete Family.
An hango Sea man Abbas tare da matarsa a cikin dakin gudanar da shirye-shirye na Human Rights Radio ( Berekete Family) a safiyar yau.
Matar Soja Sea man Abbas ta fashe da kuka bayan mijinta ya shaƙi iskar yanci, bayan daure shi na tsawon shekaru 6
Advertisements
