News
Rundunar yansanda a Kano ta sanar da hana Hawan sallah a jihar
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta haramta duk wani hawan Sallah a fadin jihar saboda barazanar tsaro.
Advertisements
Advertisements
A wata sanarwa ta hadin gwiwa da sauran jami’an tsaro, rundunar yansandan ta taya al’ummar Musulmi murna tare da kiran su bi doka da oda.
Advertisements
Babbar Sallah: Ku Duba Lafiyar Dabbobin Layyarku — Gwamnatin Kano
Wannan sanarwar dai na zuwa ne sa’o’i kadan bayan da masarautar Kano ta sanar da gayyatar hakimai domin halartar bukukuwan babbar Sallah.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
