Connect with us

News

Kotu Ta Ci Mage Tarar Naira Miliyan 2

Published

on

images (5)

Wata kotu a Faransa ta ci mage mai suna Rémi tarar fiye da naira miliya 2 saboda shiga gidan makwafta a garin Agde.

Alkali ya yanke hukunci kan Remi za ta biya kusan naira dubu 50 a duk lokacin da ta shiga gidan makwaftan masu ita, kuma tuni ma dai a ka sake maka Remi a kotu, saboda duk da hukuncin ta sake shiga gidan har kuma ta yi fitsari.

Binciken Bbc Ya Kasa Gano Gaskiyar Bayanan Da Trump Ya Dogara Da Su Kan Kisan Kiristoci A Najeriya

Mai dakin magen ta ce ta rasa inda za ta sa kanta a yanzu, a gabanin su sake bayyana a kotu a ranar 9 ga watan Disamba.

 

 

DW

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending