News
Binciken Bbc Ya Kasa Gano Gaskiyar Bayanan Da Trump Ya Dogara Da Su Kan Kisan Kiristoci A Najeriya
Wani nazari da kafar BBC ta gudanar ya kasa gano ingancin bayanan da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi amfani da su wajen iƙirarin cewa ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya.
Kafar ta ce ta yi nazarin bayanan da take tunanin Trump ya yi amfani da su amma ta ce ta kasa tabbatar da alƙaluman.
ECOWAS Ta Yi Tir Da Ikirarin ‘Ƙarya Mai Hatsari’ Na Amurka Cewa Nijeriya Ta Bari Ana Kashe Kiristoci
Ta ce ta yi ƙoƙarin jin ta bakin waɗanda suka fitar da bayanan amma haƙarsu ba ta cimma ruwa ba.
Kafar ta ƙara da cewa “ta gano cewa wasu alƙaluman da ake amfani da su wajen tabbatar da wannan zargi suna da wahalar tabbatarwa da rashin tabbas.”
-
Opinion4 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion3 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News4 days ago
Jihar Kano Ta Shiga Jerin Jahohi 10 Mafi Tara Kudaden Shiga Na VAT A 2026
