Connect with us

News

Arewa Rents na Sauya Harkar Cinikayyar Kadarori a Arewacin Najeriya ta Hanyar Fasahar Zamani

Published

on

IMG 20251215 WA0053 1229x1536

Arewa Rents kasuwace ta yanar gizo wacce ke mayar da hankali kan hayar gidaje, sayar da kadarori, da haya ta wucen gadi a Arewacin Najeriya ta hanyar fasaha.

Kamfanin ya gabatar da jawabinsa a taron Kano Startup Weekend wadda hukumar KASITDA ta shirya, inda ya bayyana burinsa na kirkirar dandali guda daya mai amana domin hadahadar kadarori da aka tantance.

Advertisement

‎Wani Mummunan Hatsarin Mota Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Jariri Dan Wata 8 Da Wata Mata‎

Shugaban kamfanin Anas Y. Yusuf ya bayyana Manufar Arewa Rents ita ce kawo tsari, gaskiya, da saukin samun kadarori a kasuwar, ta hanyar hada masu haya, masu saye, dillalai, da masu gidaje a wuri guda, Arewa Rents na kokarin sauya fasalin kasuwar kadarori a Arewacin Najeriya ta hanyar dandali na dijital mai inganci.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending