Connect with us

News

Sulhu ne kadai zai iya magance yakin Ukraine- Macron

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya isa birnin Washington domin tattaunawa da takwaransa Joe Biden.

 

Advertisement

Ana sa ran za su maida hankali kan batun kasuwanci tsakani Amirka da Turai, da yakin Ukraine da kuma illarsa ga tattalin arzikin duniya.

Abba Gida-Gida Ya Yi Barazanar Kauwarace Wa Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Kano

Ziiyarar Mr Macron na zuwa ne ya yin da kasashen Turai ke duba yiwuwar kare kayayyakin da suke samarwa.

Advertisement

 

Kuma wannan na zuwa a daidai lokacin da kawuna suka fara dumi kan shirin shugaba Biden na rage hauhawar farashin kayyaki, da tsarin amfani da makamashin da baya gurbata muhalli.

Advertisement

 

Har wa yau kasashen biyu na duba ta yadda za a magance ko kawo karshen yakin da Ukraine ke ciki.

Advertisement

 

BBC ta rawaito cewa Mr Macron ya kafe cewa tattaunwar sulhu tsakanin Rasha da Ukraine ce maganin komai.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending