News
Jirgin Najeriya Na Shirin Keta Hazo Zuwa Birnin Abuja Daga Kasar Habasha
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
An hango wani jirgin saman Nigeria Air a filin jirgin saman Addis Ababa Bole dake kasar Habasha.
Rahotanni sunce jirgin zai sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikwe dake Abuja da yammacin yau Juma’a.
Rukunin Farko Na Maniyyatan Najeriya Sun Sauka A Birnin Madina
Idan dai za a iya tunawa, ministan harkokin sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya bayyana cewa jirgin saman Nigeria Air yana kan hanyarsa ta zuwa Najeriya cikin kasa da sa’o’i 24.
Sai dai kuma wannan ci gaban ya haifar da ce-ce-ku-ce, yayin da masana da masu ruwa da tsaki suka nuna shakku kan dalilin da ya sa za’a kaddamar jirgin sa’o’i 72 gabanin karewar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
-
News4 days agoWasu Ƴan Daba Sun Kai Farmaki Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm Center Dake Kano
-
News6 days agoWasu Fusatattun Matasa Sun Ƙona Mutum Uku Har lahira A Filato
-
News5 days agoAbin Takaici Ne A Kyale Mata Su Cire Wandunan Da Aka Basu Akan Titi Suna Dagawa A Cikin Al’ummar Da Ke Alfahari Da Kunya Da Addini
